FitilaOnline
News, Politics, Sports, Economy, Articles, Events, Opinion, Entertainment & Life-Style
Shugabanin jam'iyyar APC na karamar hukumar Rimi sun shirya taro na musamman domin Taya murna ga shugaban karamar hukumar Hon Muhammadu Ali Rimi.
›
A ranar alhamis 24- 05- 2025 shugabanin jamaiyyar APC matakin karamar hukumar suka shirya taron Taya murnar ga shugaban karamar hukumar a ...
HAjj 2025||Gwamna Radda ya k'addamar da tawagar jihar katsina zuwa kasa mai tsarki
›
G wamna jahar katsina malam Dikko Umar Radda, ya k'addamar da tawagar da zata jagoranci aikin hajjin bana, inda ya nada mataimakinsa ma...
Mataimakin Gwamna, Malam Faruk Lawal ya gudanar da taron manema labarai na wata-wata karo na biyar da aka gudanar a ranar Talata, 22 ga Afrilu, 2025.
›
Yayin da yake bayani kan gagarumar nasarar da Gwamna Dikko Umaru Radda ya samu a fannin filaye da tsare-tsaren gine-gine, Mataimakin Gwamn...
Mai martaba Sarkin Daura Dr. Umar Faruq Umar ya nađa Hon. Hamza Sulaiman Faskari Sarautar Sadaukin Ķasar Hausa na 1.
›
A ranar Asabar 19 Afrilu 2025, Hon. Hamza Sulaiman Faskari ya amshi tuta a hannun mai martaba Sarkin Daura Dr. Umar Faruq Umar, inda ya nađ...
Caption: UNICEF, Katsina Govt. Sign Multi-year Work Plan in Critical Areas to Ensure Brighter Future For Every Child
›
The Katsina State Government on Thursday signed a multi-year work plan aimed at ensuring a brighter future for every child in the State. The...
Gwamna Dikko Radda ya umurci a gyara dam ɗin Sabuwa cikin wata uku.
›
A wani zama da aka gudanar yau Laraba, 9 Afrilu 2025, karkashin jagorancin Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, majalisar zarta...
Mai girma gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda Ph.D CON ya tarbi gwamnonin jihohi huđu da suka zo yi mishi ta'aziyya.
›
A ranar Talata 8 ga watan Afrilu na 2025, Tawagar ƙungiyar gwamnonin Najeriya ƙarƙashin jagorancin Gwamnan jihar Kwara Abdulrazaq Abdulrah...
Sarkin Malamai Abdulkarim Modubbo Ya Tallafawa Matasa da Marayu a Wani Gagarumin Taro a Katsina
›
A wani babban taro da aka gudanar a sakatariyar karamar hukumar Katsina, Sarkin Malamai na Magajin Gari, Abdulkarim Modubbo, ya bayar da gud...
Speech of His Excellency, the Governor of Katsina State, Malam Dr. Dikko Umaru Radda, Ph.D CON, at the Launch of Support for Widows and Orphans' Parents, Benefiting 7,220 People
›
T hese women were selected from the 34 local government areas across Katsina State. Each beneficiary received a 25kg bag of rice along with...
Speaker of the Katsina State House of Assembly, Hon. Nasir Yahaya Daura, Launches Financial Assistance Program for Organizations and Vulnerable Individuals
›
O n Saturday, March 15, 2025, the Speaker of the Katsina State House of Assembly, Hon. Nasir Yahaya Daura, distributed financial aid totali...
Jawabin mai girma gwamnan Katsina Mlm Dr. Dikko Umaru Radda Ph.D CON, a wurin ķaddamar da bayar da tallafi ga mata Zawarawa da iyayen marayu, wađanda yawan su ya kai mutum 7220.
›
Wađannan matan an đauko su ne daga ķananun hukumomi 34 da suke a fađin jihar ta Katsina. Sannan kowacce mace an bata buhun shinkafa wanda...
Gwamnatin jihar katsina ta amince dakashe naira biliyan 2.3 domin sayan hatsi da kayan masarufi na bukata gab da zuwan watan Ramadan.
›
M aitaimakawa gwamna kan harkar yada labarai kwamishinan aiki noma da raya kiwo Farfesa Ahmad Mohammed Bakori ne ya sanar da hakan yayinda...
An kaddamar da shirin rubun sauki dan rage radadin tashin farashi kaya ga maa'ikata A jahar katsina
›
G wamnatin jahar katsina karkashin jagorance mai garma malan Dikko Umar Radda PhD con FHAN ta kaddamar da shirin Rumbun saukin Wannan shir...
1 comment:
Katsina Gains From $7.94m Investment In Primary Healthcare
›
K atsina State’s healthcare sector has received a major boost with a $7.94 million investment from the Global Alliance for Vaccines (GAVI) ...
First Conference of Online Media Journalists Held in Katsina
›
T he Katsina State chapter of the National Online Media Forum (NOMF) has held its first conference and appointed an interim chairman for th...
Mataimakin Gwamnan jihar Katsina ya gabatar da taron manema labaru kan bunƙasa ilimi a jihar Katsina
›
Malam Faruq Lawal Jobe ya gabatar da taron manema labarai na wata-wata a ofishinsa da ke tsohuwar gidan gwamnatin Jihar Katsina.a A yayin ...
An ƙaɗdamar da taron bada tuta ga ɗan takarar shugabancin ƙaramar hukumar Katsina A ranar laraba 29 ga watan Janairu 2025 Dan takarar shugabancin karamar hukumar katsina a jam' iyyar APC HON ISAH MIQDAD AD SAUDE tare da sauran masu ruwa da tsaki na karamar hukumar katsina suka jagoranci mika tutar yakin neman zaben a filin Kangiwa dake ƙofar soro Kwamishina ma' aikatar ruwa na jihar katsina HON BASHIR GAMBO SAULAWA shine ya jagoranci kwamitin masu ruwa da tsaki domin mika tutocin yakin neman zaben a filin kangiy dake kofar soro da yake gabatar da jawabi bayan kammala basu tutocin Dan takarar shugabancin karamar hukumar ta katsina HON.ISAH MIQDAD AD SAUDE ya fara da mika sakon godiya ga illahirin masu ruwa da tsaki na karamar hukumar katsina wanda suka halarta Dama Wanda basu samu damar zuwa ba bisa irin taimakon da kuma gudunmawar da suke basu ya kuma roki al' ummar karamar hukumar katsina dasu fito ranar zaben Ya kuma yin kira ga Al'umma na ƙaramar hukumar ta Katsina da fito domin maida biki musanman duba da la'akari da irin ayyukan da maigirma Gwamana jihar Katsina Malam Dikko Umar Raɗɗa ya aiwatar A jihar Katsina
›
A ranar laraba 29 ga watan Janairu 2025 Dan takarar shugabancin karamar hukumar katsina a jam' iyyar APC HON ISAH MIQDAD AD SAUDE tar...
On this day, 25th January 2025, Katsina State Governor Malam Dikko Umar Radda hosted a significant stakeholders’ meeting at the Banquet Hall in Katsina in preparation for the local government elections slated for 15th February.
›
The event brought together notable political leaders, including former President Muhammadu Buhari, Aminu Bello Masari, and Ibrahim Shehu Sh...
Hon. Isah Miqdad AD Saude Ya Yara Jaddada Niyar Shi Ta Tallafa Ma Al'umma
›
AD Saude ya ķara ķaddamar da rabon kayan karatu ga đaluban Primary su dubu đaya 1000 daga mabam-bantan Makarantu guda 24 dake a ķaramar hu...
KATSINA NSCDC ARRESTS KEDCO STAFF FOR TRESPASS, METER TAMPERING, AND THEFT IN DAURA
›
The Katsina State Command of the Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC), under the leadership of Commandant Aminu Datti Ahmad (F...
‹
›
Home
View web version