An kaddamar da shirin rubun sauki dan rage radadin tashin farashi kaya ga maa'ikata A jahar katsina

 G


wamnatin jahar katsina karkashin jagorance mai garma malan Dikko Umar Radda PhD con FHAN ta kaddamar da shirin Rumbun saukin 

Wannan shiri ne da aka kirkiro domin saƙaƙa wahalhalun tattalin arziki da al'ummar jihar ke fuskanta musamman sakamakon tashin farashin abinci

An gudanar da taron kaddamarwar zauran taron sakataran gwamnati In da gwamnan jihar yajagornci bikin tare da mataimakinsa Faruq Lawal Jobe da sakataran gwamnati Barr. Abdullahi Garba Faskari da shugaban maa'ikata Alhaji falalu Bawale  kwamashinoni manyan jami'an gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki.

Ajiwabinsa Gwamna Radda ya tabbatar da cewa gwamnatinsa ta kuduri aniyar rage radadin  wahalar tattalin arziki da ake fuskanta. Yace shirin rumbun sauki bakawai rabankayan abinchi bane wata cikakkiyar hanyace tatallafawa ma'aikata masuritaya dagajiyayyu tahanyar sayar da kayayyyakin masarufi akan farashi

1 comment:

Anonymous said...

Masha Allah