Gwamnatin jihar katsina ta amince dakashe naira biliyan 2.3 domin sayan hatsi da kayan masarufi na bukata gab da zuwan watan Ramadan.

 M


aitaimakawa gwamna kan harkar yada labarai kwamishinan aiki noma da raya kiwo Farfesa Ahmad Mohammed Bakori ne ya sanar da hakan  yayinda take zantawa da manena labarai bayan taron majlisar zartarwa tajihar Wanda Gwamna dikko umar radda yajagoranta . 

Farfesa Bakori ya bayyana cewa wannan shirin anyishine domin baiwa yan kasa masu karamin karfi domin gudanar da azumin watan Ramadan cikin sauki tahanyar wani shirin ciyarwa na musamman aduk tsawon watan mai alfarma 

Yayinda wani bangare na kayan za'araba kyauta gatsofaffin da mutanen dasuka fibukata za'a ware adadi maiyawa don ciyarwa ga al'umma afarashi mai rahusa inji farfesa 

Bakori yakara dacewa wannan shirin tallafin na Ramadan na bana yabiyo bayan irin shirinda da aka aiwatar da nasara abara. 

Ci gaban shirin tallafi da noma Awani cigaba kuma majalisar zartarwa tajihar ta amince

No comments: